Masmau_multipurpose
Masmau_multipurpose is a hair care products that starts on 2nd November 2022
17/05/2025
Mace mai gashi, ita ce mace mai kima...”
Ki daina jurewa gashi mai karyewa, bushewa, da rashin tsawo!
Masmau Hair Care Collection na nan domin ki:
Shampoo mai tsaftacewa ba tare da busar da gashi ba
Conditioner mai laushi wanda ke taushar da gashi tun daga asali
Hair Cream da ke ciyar da gashi, yana hana tsagewa
Hair Oil don ƙyalli da kariya daga rana da damshi
Hair Spray domin sanyaya da ƙara lafiyar gashi
Delivery nation wide
Location Kaduna da funtua
08063317986
Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Kaduna?
Click here to claim your Sponsored Listing.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Dan Hassan Road Hayin Banki Kawo
Kaduna