Øffīcîãl dåñ shä,ãbåñ
I love my mom and dad
23/05/2026
Miyasa Kukesan Don Nass Ya auri Safiyya ❓
Bello Da Alhaji MUDI Ayi yayadasu❓🤣🤔😭
23/05/2026
Wai kullura da yanda jarumar nan ta sauya salon acting dinta tun bayan dawowarta kannywood kuwa ?
Na fahimci hakan tun daga lokacin da jarumar tafito a cikin shirin Balaraba, duk da kasacewarta jaruma ta biyu a film din amma tamafi asalin jarumar daukar hankalin masu kallo.
Na dauka dan anhada jarumar ne da sabuwar zuwa ne shiyasa tayi abun akwarai sai gashi naga tana cigaba da baza capacity a cikin shirin Wani Dare, tare da dusashe manyan jarumai maza da s**a ga jiya s**a ga yau wanda kowa da farko zaiyi tsammanin iya Nafisa ko Nagudu, ne kadai zasu iya hakan bawai wata jaruma ba duk kyawon labari.
Yanzu hakama Radeeya Jibril , ta sake baza wani capacity a cikin shirin Saheeba, wanda na tabbata bayan Kilishi, Radeeya, ce jaruma mafi daukar hankalin masu kallo.
Lokacin da danta Haidar, yazo mata da labarin aure yakeso yanayin data nuna a gurin ko iya gaske abun yake faru iya abunda zatayi kenan, maganar gaskiya itama yanzu ta goge sosai kuma a wacce irin rawa tafito a film bama kokonton iyawarta.
Shin kuma kunga haka kuwa ?
゚viralシfypシ゚viralシalシ
23/05/2026
{KADDARA EPISODE 7} Ta tabbata de Maimuna tana dauke da CIKIN 🤰 Alh bashir🙏😂 Mai kukeso Maimuna ta Haifa NAMIJI KO MACE ❓
゚viralシfypシ゚viralシalシ
23/05/2026
Ta tabbata de Maimuna tana dauke da CIKIN 🤰 Alh bashir🙏😂 Mai kukeso Maimuna ta Haifa NAMIJI KO MACE ❓
23/05/2026
KADDARA
Na kalli kadan daga cikin shirin kaddara na satin. nan kuma naga abun mamakin da ban taba tunani ba haka kuma zakuga abunda ko a mafarki bakuyi zaton haka zata faru ba kadan daga ciki shine maimuna tana dauke juna biyu ma ana cikin marigayi alhaji Bashir a jikin ta 🥹
yayin da yan uwan alhaji Bashir ke kokari rabe dukiyar daya bari su hau kai suyi babakere suyi kane kane katsam se baya ta haihu hannun agogo ya koma baya akaga samu akaga rashi ta leko ta koma maimuna na dauke da cikin alhaji Bashir saboda haka maganar rabon gado babu ita 😂
akwai asalin tashin hankali a wannan satin asalin rigima abun tausayi sabon kuma da kuma abun farin ciki da dariya kude kawai kuji
23/05/2026
Labarina season 15
Aminu ya Samu nasarar gudu inda aka dawo da tambayoyin kan Amina inda soja ke tambayarta tafadamasa gaskiya inayatafi
Shikuma aminu haryakoma gida mahaifinsa na tambayarsa Ina abokinsa inda yake cemasa sunkasheshi mahaifin ke tambayarsa
Kai ya Akai ba a kasheka ba yace wai habu abokinsa taurinkai ya musu shiyasa aka kasheshi
Aminu dai yaki fadar gaskiya yacigaba da boye boye Kuma yaci amanar abota gaskiya
Agefe guda Kuma antura DSS gidan su Amina kanwar habu sunta ma iyayensu tambayoyi
Gaskiya fa aminu yaci Amana sosai ko ya kukace ?
23/05/2026
Labarina season 15
An hadu a kauyen su godiya domin yimusu Baki da ita da kosau godiya Kam ta shafe idonta da toka ita sam batason kosa bama ta San me sansa agaban dattijon garin
Tace ita ba jaruntarsa takeso ba tafison me hankali kosau Kam baida hankali
Babanta yace yaji ya amunce da sharadin zatasamo Wanda zaibuge kosau
Kunaga zatasamu nifa wannan side din yafi burgeni a labarina kufa 😂😅
22/05/2026
{ALLURA CIKIN RUWA 🥺)
👉 Da ace Zubaida bata koma gidan Hadi ba to tabbas da mu iyayen gida mun yi Allah Wadai da wannan mataki da ta ɗauka, da kuma mun yi gagarumar zanga-zanga ga masu ruwa da tsaki na Film ɗin nan.
😂Amma saboda ta zo yanzu za mu gyara zama mu ga yadda ƙarshen cika bakin Balaraba zai ƙare, Fatana ɗaya Allah yasa ita ma ta yi vedio record ta turawa Balaraba irin tarbar da aka mata.
Amma ku mene ne ra'ayinku❓️
Click here to claim your Sponsored Listing.
Website
Address
Kaduna
2621